Yan bindiga
‘Yan bindigan da ke karkashin shugaban su, Dankarami sun halaka mutane 8 cikin 10 da suka sace tun watan Satumban shekarar 2021 yayin kai hari hedkwatar kara
'Yan ta'adda sun kai farmaki anguwan Nasarawan Burkullu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara inda suka kashe mutum2,sun sace mutum 1 tare da jigata 3.
Domin magance matsalar rashin tsaro, Dele Momodu ya gana da Sheikh Gumi inda ya nemi shawari kan yadda za a kawo karshen matsalar tsaro a Arewancin Najeriya.
Mutane sun tsere daga gidajensu a kauyukan da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato sakamakon farmaki da yan bindiga ke yawan kaiwa al'umman da ke yankunan.
Tawagar yan bindiga masu hanayya da juna sun kaure da faɗa tsakanin su kusa da kasuwar kauyen Zamfara, sun kashe junan su kan rabon dabbobin sata a jihar Zamfar
Labarin dake hitowa daga jihar Abia dake kudancin Najeriya ya nuna cewa wasu yan ta'adda sun kai mummunan hari da daddaren ranar Talata, sun kashe mutane sosai
Yaki da ta'addanci ya samu gagarumin nasara a jahar Neja, inda jami’an tsaro suka kashe yan ta’adda sama da guda dari biyu a cikin kwanaki hudu da suka gabata.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya bayar da labarin yadda jiharsa ke fama da rashin tsaro inda yace mulkinsa na samar da dukkan goyon baya da ya dace.
'Yan ta'adda sun gigita kauyen Matane, garin su sakataren gwamnatin jihar Niger, Alhemd Ibrahim Matane. Sun dinga kone shaguna, gidaje da kadarorin mutane.
Yan bindiga
Samu kari