Yan bindiga
Wasu yan fashin daji sun kai farmaki karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun kashe akalla mutane bakwai sannan suka yi awon gaba da mutane 57.
Wasu miyagau da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne sun kai farmaki wurin makoki inda suka yi wa jama'a luguden wuta tare da halaka wasu. Sun yi fatali da gawar.
A kalla rayuka 17 da suka hada da uba da dansa wasu miyagun 'yan ta'adda suka halaka a kauyukan kananan hukumomin Mashegu, Lavun da Wushishi dake jihar Niger.
Yan ta'adda sun bindige wani dalibin makarantar sakandare ta kimiyya na Birnin Gwari a Jihar Kaduna da ke shirin rubuta jarrabawar JAMB. Amma, dalibin ya tsira
Wani bidiyo ya bayyana na yan bindigar da suka farmaki bankuna a Uromi, hedkwatar karamar hukumar Esan North-East da ke jihar Edo,inda suke fita da kudade a buh
Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wata mata mai shekaru 35, Hajiya Fatima Alhaji, da ake zargi tana yi wa yan bindigan da ke adabar jihar da kewaye asiri. Mai
Abuja - An yi musayar wuta tsakanin dakarun Sojin Operation Thunder Strike/Whirl Punch da tsagerun yan bindiga a yankin Labi, hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Gwamna Nasir na jihar Kaduna ya sanar da cewa dalilin da yasa sojojin Najeriya suka bar 'yan bindiga suna jan zarensu, shi ne gudun gurfana kotun ICC ta duniya.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce rahotannin binciken farko sun bayyana wata alaka tsakanin 'yan sandan Najeriya da sojoji tare da 'yan bindigaa.
Yan bindiga
Samu kari