Yan bindiga
Wasu iyalan fasinjojin da ke cikin jirgin kasan da ya nufi Kaduna da aka kai wa hari a ranar Litinin sun ce har yanzu ba su san halin da ‘yan uwansu ke ciki ba,
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ziyarci mutanen da harin da yan bindiga suka kai wa jirgin kasa a ranar Litinin ya ritsa da su. Gwamnan ya jagoran
Wasu daga cikin iyalan fasinjojin dake jirgin ƙasan da ƴan ta'adda suka tare a hanyar Kaduna-Abuja, sun ce har yanzu basu san halin da ƴan uwansu ke ciki ba.
Bayanan farko daga wata majiya da muka samu sun nuna cewa Aƙalla fasinjoji u ne suka rasa rayukansu yayin harin yan bindiga kan jirgin ƙasa jiya da daddare.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Ibrahim Wakkala, ya ji rauni a harin ta’addanci da yan bindiga suka kai ma jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja a ran Litini.
‘Yan siyasar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta kara maida hankali wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan kasar, musamman a irin wannan lokaci..
Bayan harin da yan bindiga suka kai kan jirgin sama a hanyar Kaduna zuwa Abuja, gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewar an rasa rayuka a harin na jiya.
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda ta IPOB/ESN a Osumoghu, dake jihar Anambra.
Hukumar soji a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, ta bayyana cewa yan bindiga basu isa su kai farmaki filin jirgin sama na Kaduna ba saboda akwai isasshen tsaro.
Yan bindiga
Samu kari