Yan bindiga
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta kama wani matashi mai shekaru 20, Umar Dauda wanda ake zargin yana kai wa ‘yan ta’adda kayan abinci a jihar, The Punch ta ruw
'Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa tara a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna inda suka kashe mutane 50 sannan suka yi awon gaba da wasu da dama.
Yan bindiga sun kashe wasu hudu yankin Gatawa a karamar hukumar Sabon Birni a Jihar Sokoto. Daily Trust ta rahoto cewa yan bindigan sun halaka manoman ne a ciki
Wasu yan bindiga sun bi tsakar dare har cikin gida sun halaka wani babban dillalin shanu a jihar Taraba, sun sace matarsa da kuma 'ya'yansa guda biyu maza.
A ranar Laraba, wasu masu garkuwa da mutane sun halaka fitaccen mai saida shanu, tare da yin garkuwa da matarsa da ƴaƴansa maza a Jalingo, babban birnin Taraba.
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin yan fashi da makami ne sun halaka Garkuwan Yala yayin da suke kan hanyar kai ziyara Asibiti domin gaida mara lafiya a Filato.
Yan ta'adda sun sako mutum 75 da suka yi garkuwa da su a hare-hare biyu a kauyen Yar Katsina dake karamar hukumar Bungudu, sun rike yarinya ɗaya saboda a wurins
A kwana nan yan ta'adda sun sake aikata munanan barna a jihohin Zamfara da Kaduna, akalla mutum 62 ne suka rasa rayukansu, wasu aka yi garkuwa za su, gidaje 70.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita a wasu yankuna biyu na jihar biyo bayan tabarbarewar matsalar tsaro a yankunan guda biyu na jihar ta Kaduna.
Yan bindiga
Samu kari