Yan bindiga
Ana zargin wasu 'yan bindiga za su kai hare-hare babban birnin tarayya Abuja, don haka aka dasa jami'an tsaro da yawa domin dakile mummunan hari a birnin...
A kalla sojoji 11 ne aka kashe, 19 suka jigata mugun hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wani sansanin soji da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Mamban kungiyar dattawan Arewa, Usman Yusuf, ya bayyana abinda malamin addinin Islama Ahmad Gumi, ya fada wa ‘yan bindiga da suka hadu da su a cikin dajika.
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari Karamar Hukumar Tsafe inda suka kashe mutane da dama, ciki har da ɗan Kwamishinan harkokin tsaro na jihar.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin Kaduna, sun sace wasu mutane 22 a wani rahoton 10. Sun bi gida-gida ne domin sace maza tare da matansu a yankin.
Wani mummunan labari da ke shigowa gare mu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun harbe dan kwamishinan tsaron jihar Zamfara mai ci a halin yanzu.
Manajan daraktan hukumar kula da layin dogo ta Najeriya, Mista Fidet Okhiria ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka samo a ranar Litinin 4 ga watan Afirilu.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe jami’an hukumar kula da hana afkuwar hadarurruka ta kasa (FRSC) uku a jihar Anambra. Lamarin ya afku ne a ranar Lahadi.
Yayin da Musulmai suka fara Azumtar watan Ramadana, wasu yan bindiga jiya da daddare sun.kai hari ƙaramar hukumar tsafe ta jihar Zamafara, sun kashe mutane.
Yan bindiga
Samu kari