Yan bindiga
Mutane bakwai ne suka halaka yayin da wasu uku suka jigata a anar Talata, 24 ga watan Mayu yayin wani farmaki da 'yan ta'adda suka kai kauyukan jihar Zamfara.
'Yan bindiga a safiyar Laraba sun balle daya daga cikin majami'un babban Rabaren na Sokoto, Matthew Hassan-Kukah inda suka sace fastoci biyu da wasu mutum 2.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya magantu kan kisan Bahaushiya da 'ya'yanta hudu, ya bayyana cewa ba yan arewa ake nufin kashewa ba a jihar.
Kakakin rundunar yan sandan Katsina ya bayyana cewa daga cikin wadanda abun ya ritsa da su akwai mazauna kauyen da suka yi kokarin tserewa cikin gonakinsu.
Awanni bayan mayakan Boko Haram sun halaka manoma 40 a jihar Borno, wasu miyagun 'yan bindiga sun harbe wasu manoma 15 har lahira a wani kauyen jihar Katsina.
Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin da aka shiga matsananciyar wahala.
Akalla yan sanda biyu aka tabbatar Allah ya karɓi rayuwarsu yayin da wasu miyagun yan bindiga suka buɗe wa tawagar motocin wani ɗan takarar kujerar Sanata wuta.
Miyagun da suka sace sama da fasinjoji 60 a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, 2022 suna barazanar halaka dukkan wadanda ke hannunsu.
Filin sauka da tashin jiragen sama na Kaduna ya cigaba da aiki bayan watanni biyu da aka rufe shi sakamakon farmakin da 'yan bindiga suka kai a watan Maris.
Yan bindiga
Samu kari