Yan bindiga
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a ranar Litinin sun halaka sama da 'yan sa kai 30 a wani artabun da suka yi kusa da yankin Gidan Dan Inna da ke Auki,Bungudu.
Wasu bayanai da muka samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindigan daji sun.kai hari wani shinge duba ababen hawa da ke Mil 8 a Katsina, sun kona motoci uku.
Yayin da FG ke cigaba da ikirarin cewa tana ɗaukar matakan ceto fasinjojin da yan ta'adda suka sace a jirgin kasan Kaduna, wani bidiyo ya nuna halinda suke ciki
Za a ji An kama wani Nnahadi Michael a kauyen Ebenator-Udene da ake zargi da hannunsa wajen kisan wani ‘dan majalisa mai-ci a jihar Anambra, Okechukwu Okoye.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe tsohon kwamishinan hukumar kidaya ta kasa a jihar Nasarawa, Zakari Umaru-Kigbu, yayin da suka kai farmaki gidansa dake Azuba Bashayi
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin tsohon kwamishinan hukumar NPC ta ƙasa a gidansa dake jihar Nasarawa, kuma sun yi awon gaba da 'ya'yansa biyu mata.
Yan bindiga sun farmaki garin Jere a karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, inda suka kashe mutum daya tare da sace da dama ciki harda yan gida daya su 4.
Wasu yan bindiga sun bindige wani ango har lahira sannan suka sace amaryarsa mai dauke da juna biyu a garin Jere da ke karamar hukumar Kagarko a Jihar Kaduna.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya ce yawancin yan bindigar da ba a san ko su waye ba da ke haddasa rikici a kudu maso gabas ba kowa bane face yan Igbo.
Yan bindiga
Samu kari