Yan bindiga
Wasu mutane dauke da manyan makamai sun kutsa kasuwar garin Faruruwa da ke karamar hukumar Shanono, inda suka hallaka wasu, tare da garkuwa da mutane.
'Dan majalisa mai wakiltar mazabar Bassa/Jos ta Arewa ta Filato a majalisar wakilai, Hon. Daniel Asama ya bayyana takaicin yadda ake ci gaba da kai hari jiharsa.
Wasu mahara, akalla su uku dauke da mugayen makamai sun far wa gidajen iyayen Sanata Natasha Akpoti Uduaghan da ke jihar Kogi, inda suka yi fashe-fashe
Barista Audu Bulama Bukarti ya ce barin Boko Haram na mu'amala da mutane a TikTok ba karamar barazana ba ce. Ya ce ya kamata a rika rufe musu asusu.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya dokar ta baci a kan mulkinsa saboda yawan kashe mutane da ake yi a Najeriya yana makale a kasar Faransa.
Ana zargin wasu yan ta'addan ISWAP sun ta da bam a gadar Mandafuma da ke kan hanyar Biu-Damboa da misalin karfe 2:20 na safiyar Talata 15 ga watan Afrilun 2025.
Wani hatsabibin dan bindiga da ya dade yana addabar mutane a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa. Wasu 'yan bindiga da ke adawa da shi suka hallaka shi har lahira.
Fargaba ta karade al'ummar Otobi da ke a Benue bayan harin ba-zata da ‘yan bindiga suka kai, wanda ya tilasta jama’a tserewa daga gidajensu. An ji ta bakin ciyaman.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe kasurgumin dan bindiga Kachalla Bello Kaura a kauyen Goburawar Dawan Jiya da ke karamar hukumar Anka s Zamfara.
Yan bindiga
Samu kari