Yan bindiga
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya dake Abuja ta kama wata kungiyar 'yan bindiga da suka addabi yankunan Abuja da Nasarawa da wasu miyagun makamai.
'Yan bindiga sun kai farmakin kwanaki uku a jere a wasu yankunan jihar Sokoto na tsawon kwanaki uku inda suka dinga halaka jama'a tare da garkuwa da sama da 50.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna ya bayyana irin namijin aikin da 'yans anda suka yi a jihar a cikin shekarar 2022. Ya fadi 'yan bindigan da aka kashe.
Dan takarar kujerar majalisar dattawa na mzabar Bungudu da Maru ya ziyarci farar hular da luguden sojin saman Najeriya ta ritsa dasu a garin Dansadau a Zamfara.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki caji ofishin 'yan sanda a karamar hukumar Ihiala ta Anambra inda suka jefa abubuwa masu fashewa tare da kona shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ba'a gane su waye ba sun tafka ta'adi a hedkwatar yan sanda dake garin Ihiala, karamar hukumar Ihila ta Anambra da safiyar Laraba.
'Yan ta'adda a kananan hukumomin Rafi da Mashegu sun halaka a kalla mutum hudu tare da sace wasu 100 saboda gaza biyan kudin haraji da manoma suka yi a Neja.
Miyagun 'yan ta'adda sun kai farmaki wasu yankunan jihohin Zamfara da Sokoto a ranar Litinin inda suka halaka a kalla mutane 15 tare da jiagata wasu masu yawa.
Yan bindiga
Samu kari