Aiki a Najeriya
Wani dan Naajeriya ya cika jaka da 'yan N5 da N10, inda ya dinga manna wa amarya da ango a lokacin da ake ci gaba da shagalin bikin wani yankin kasar nan ta mu.
Wata jami'ar soja ta hallaka wani jami'in da ke gaba da ita a wurin aiki bayan da rikici ya barke a wani wuri. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihar Arewaci.
Wani mawaki a Najeriya ya bayyana cewa, ba zai yiwu ya ci gaba da aiki ba a kamfanin Dangote, wanda ya ce a gabansa wani ya soye ba tare da ya sake rayuwa ba.
Yanzu muke samun labarin yadda likitocin Najeriya ke shirin fara zanga-zangar da ba a taba gani ba. An ruwaito cewa, dama tun farko sun shiga yajin aiki a kasa.
Wani Farfesa da ke jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma, Bashir Aliyu Sallau a jihar Katsina ya rungumi sana'ar wanzanci duk da koyarwa da ya ke a jami'a.
Wata mata mai koyon sana'a ta sace jariri dan kimanin watanni biyu na uwar dakinta a yayin bikin yaye dalibai a jihar Kwara a ranar Asabar 29 ga watan Yuli.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, za ta dauki wani aiki mai tsoka nan ba da jimawa ba. Ta tallata neman wanda zai mata aiki a kafar sada zumunta ta X, Twitter.
Sanata Kalu ya bayyana cewa, a yanzu haka talaka da mai kudi a Najeriya kowa na shan wahala ba kamar yadda wasu ke gani ba. Ya ce kada NLEC ta tafi yajin aiki.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin bude cibiyoyin koyan sana'o'i da tsohon gwamna Umar Ganduje ya rufe a lokacin mulkinsa a jihar.
Aiki a Najeriya
Samu kari