Aiki a Najeriya
Malamai da masu tsokaci sun yi ca kan wakar, inda suka zargi Gwanjo da kawo wani sabon salon bata tarbiyya da kawo tsaiko ga al'adar Mallam Bahaushe a yanzu.
Wata malamar coci mai suna Maureen Wechinwu dake fataucin yara kanana ta shiga hannun jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ribas a yankin Kundacin Najeriya...
Kungiyar dalibai ta Najeriya (NANS) ta mika kokenta ga shugaban kasa manjo Muhammadu Buhari mai ritaya da ya yi hakuri ya kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU
A rahoton da muke samu, an ce kwamishinan tsare-tsare da raya birane na jihar Legas, Dakta Idris Salako ya ajiye aikinsa sakamakon yawaitar rugujewar gine-gine.
Kakakin rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis.
Rahoton ya fito ne daga kamfanonin barasa hudu na Najeriya, kuma ya mai da hankali ne daga watan Janairun bana zuwa watan Yunin da ta gabata a wannan shekarar.
Gwamnatocin Najeriya daban-daban ne suka fara ayyuka masu muhimmaci ga kasa, kuma hukumomi suka amince da kashe makudan biliyoyi domin ayyukan a tsawon shekaru.
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Wata kyakkyawar budurwa ta shiga jerin bidiyon kalubale, inda ta bayyana dalili da yadda ta rabu da wani saurayinta da ya nuna zai i watsi da ita saboda talla.
Aiki a Najeriya
Samu kari