Zaben Najeriya
Majalisar wakilai ta amince da gyara wasu dokokin zaben Najeriya. 'Yan majalisar sun dauki matakan daure jami'an INEC rashin sakin sakamakon zabe idan aka nema.
A labarin nan, za a ji Ministan ayyuka, David Umahi ya shaidawa mazauna shiyyarsa muhimmanci ayyukan Bola Tinubu wajen cigaban yankin, yana neman kuri'a a 2027.
Kakakin majalisar dokokin jihar Akwa Ibom, Udeme Otong, ya jawo ce-ce-ku-ce bayan ikirarin cewa shi kadai zai zabi ‘yan majalisar jihar a zaben 2027.
Babban Fasto, Seun Adeoye ya yi gargadin cewa Shugaba Bola Tinubu na iya neman zama shugaban ƙasa na har abada, yana cewa alamu sun wuce siyasar 2027.
Sabon littafi da aka ƙaddamar a Abuja ya bayyana cewa Muhammadu Buhari ya amince da sake fasalin Naira ne domin dakile sayen kuri’u, ba don cutar wata jam’iyya ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci ƴan APC, musamman na Kano game da amfanin haɗin kai gabanin zaben gwamna a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta dora alhakin rasa wasu daga cikin manyan 'ya'yanta zuwa jam'iyya mai mulki da Accord a cikin kwanaki.
An bayyana Gwamna Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben fitar da gwani na jam'iyyar Accord, hakan na zuwa ne awanni bayan ya yanki kati.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana rashin jin dadi gane da shawarar da Siminalayi Fubara ya yanke na komawa APC, ta ce ya nuna rauni.
Zaben Najeriya
Samu kari