Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta barranta kanta daga dukkanin wani yunkuri na fara kamfen gabanin zaben 2027, ta ce motocin da ake gani na masoya ne.
Kungiyar MURIC ta caccaki Rabaran Dachomo kan ikirarin cewa gwamnatin Musulmi da Musulmi ta haifar da “kisan gilla ga Kiristoci”, tana cewa maganarsa ba ta da tushe.
Rikicin shugabancin PDP ya tayar da jijiyoyin wuya bayan fitowar wasiƙar Gwamna Ademola Adeleke da ake zargin ya yi murabus daga jam'iyyar a Osun.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gana da shugabannin ADC na jihohi bayan shigarsa jam’iyyar, ya nemi masoyansa su yi rajista gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu jiga-jigan ADC sun shiga matsala bayan an samu gagarumin sabani a tsakanin masoya Atiku Abubakar da Babachir Lawal.
A labarin nan, za a ji tsohon hadimin shugaban ƙasa, Hakeem Baba Ahmed ya shawarci Bola Ahmed Tinubu da ya fara laluben wanda zai gaje shi daga APC.
A labarin nan, za a ji yadda manyan adawa na ADC suka fara daukar matakan tunkarar babban zaben 2027 yayin da ake hade kan 'ya'yan jam'iyya kafin lokacin.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Gwamna Hope Uzodimma a matsayin “Jakadan Renewed Hope,” kuma zai jagoranci wayar da kan jama’a da siyasar tallata manufofin gwamnati.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar shuganan kasa aam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya fadi shirin da ya yi a kan jam'iyya mai mulki a yanzu, APC.
Zaben Najeriya
Samu kari