Zaben Najeriya
Majalisar wakilai ta tarayya ta gayyaci duka mambobinta zuwa wani zaman gaggawa domin tattaunawa kan batutuwan da suka taso bayan sakin jadawalin zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atikubl Abubakar, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), da ta sauya lokacin babban zaben shekarar 2027.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume, ya yi hannunka mai sanda ga jam'iyyar APC. Ya ja kunnenta kan jam'iyyar adawa ta ADC.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta yi bayani game da saka ranar zaben 2027 a watan Ramadan da Musulmai ke azumi. Ta ce tana nazari game da korafin jama'a.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bukaci INEC ta sake nazari da suha ranakun zaben 2027 saboda za su fado ne a cikin watan Ramadan na badi.
Hukumar INEC ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin gudanar da babban zaben 2027, ta sanar da ranakun da ta ware domin zaben shugaban kasa da na gwamnoni.
Hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zabe a Kano, Abuja, Osun, Ekiti da jihar Rivers a shekarar 2026. Za a gudanar da zaben ne saboda cike gibi.
Sanatan Bayelsa ta Yamma, Sanata Dickson ya bayyana cewa ya yi mamaki da Majalisa ba ta amince da tura sakamkon zabe kai tsaye ta intanet ba tun farko.
A labarin nan, za a ji cewa an kaure da hayaniya a majalisa a lokacin da ake kokarin cimma matsaya a kan amincewa da gyara dokar zaben da aka yi wa kwaskwarima.
Zaben Najeriya
Samu kari