Jihar Ekiti
Hadimin Atiku Abubakar, Mista Phrank Shaibu ya caccaki tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose bisa kalamansa da ziyarar da ya kai wa Shugaba Bola Tinubu.
Hotunan Gwamna Biodun Oyebanji kwance a kasa yana gaishe da Afe Babalola, ya haifar da martani masu yawan gaske daga yan Najeriya a dandalin soshiyal midiya.
Gwamnatin Ekiti ta sanar da haramta gasar kiss na kwanaki uku da ake shirin yi a jihar domin shiga kundin tarihi na duniya sannan ta gargadi kungiyar masu otal.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya shelanta rantsar da majalisar dokoki ta 7 ranar Talata, mambobi sun zabi sabon shugaban majalisa da mataimakinsa .
Gwamna Ademola Adeleke da wasu gwamnoni 4 da suka yi nasara a kotu bayan shafe watanni ana dambarwa a kotuna daban daban sakamakon zabubbuka da aka gudanar.
Rundunar `yan sanda tayi nasasar cafke mai garkuwa da mutane da ya addabi al`umma a yankuna da dama na jihar Ekiti, hajan na zuwa ne bayan samun bayanan sirri.
Wasu malaman addinin kirista da aka fi sani da Fasto sun rasa rayuwarsu tare da wata mace a wani mummunan haɗarin mota da ya rutsa da su a Ekiti ranar Litinin.
Wani dan sandan bogi ya shiga hannun rundunar yan sandan Najeriya ta jihar Ekiti bayan ya dade yana tafka ta'asi. An kama dan sandan bogin ne tare da abokinsa.
Labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu matsafa suka hallaka wani malamin addinin Islama a daidai lokacin da yake kokarin komawa gida yin buda baki a azumi.
Jihar Ekiti
Samu kari