EFCC
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja akan zargin satar Naira biliyan 3.
Tsohon Atoni-janar, Michael Aondaokaa ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi kokarin janye karar da ake yi kan Murtala Nyako.
Hukumar EFCC ta musanta cewa ya bukaci tsohon Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris da ya saka sunan tsohon Ministan kudi da wasu a tuhumar da ake yi masa.
Hukumar yaƙi da marasa gaskiya EFCC sun cafke Kayode Cole, wanda ake zargin ya yi barazanar ganin bayan shugabanta na kasa, Ola Olukoyede, a watan Fabrairu.
Hukumar EFCC ta sake bankado da maganar karkatar da kudin makamai da ake zargin tsohon shugaban PDP, halliru Bello a mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Gwamnatin jihar Kogi ta fito ta kare tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da N100bn da hukumar yaki da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bukaci hadin kan hukumar EFCC wurin dakile masu daukar nauyin ta'addanci domin kawo karshen matsalar.
Hukumar yaki da masu yi wa dukiyar al'umma zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da Yahaya Bello a gaban babbar kotun tarayya, bisa zargin ya aikata laifuffuka 17.
Hukumar EFCC ta sake gabatar da wata hujja a gaban kotu wadda ta bayyana yadda tsohon gwamnan CBN, Emefiele ya ba kamfanin matarsa kwangilar biliyoyin Naira.
EFCC
Samu kari