EFCC
Wani labari da ya yadu a soshiyal midiya ya yi ikirarin cewa hukumar EFCC ta gano kimanin dala miliyan 800 a gidan tsohon gwamnan Abia Okezie Ikpeazu. An yi bincike.
Jami’an hukumar EFCC a shiyyar Ilorin sun kama dalibai 48 na jami’ar jihar Kwara a kan wasu laifukan da suka shafi zamba ta Intanet da aka fi sani da “yahoo-yahoo.”
A shari’arsa da EFCC, Babbar Kotun Tarayya ta bayar da umarnin kwace Naira biliyan 1.58 daga tsohon Manajan Darakta na Hukumar NIRSAL, Aliyu Abatti Abdulhameed.
Ranar Juma’a EFCC za a shiga kotu da tsohon gwamnan Kwara, Abdulfattah Ahmed. Bayan shekaru hudu da barin mulki, tsohon gwamna zai tsinci kan shi a kotu.
Tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, ya koka kan halin da yake ciki a hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zangon kasa (EFCC).
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC) ta kama wasu masu gudanar da canjin kudi a shahararriyar kasuwar canji ta WAPA da ke jihar Kano.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) ta kai sumame ofishin wasu 'yan canjin kudi a Abuja, sun yi awon gaba da mutane 50 da ake zargin suna tsawwala farashin dala.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ci gaba da tuhumar Burgediya-janar na soja kan zargin badakalar kudade.
Akwai mutane akalla 3 da ake zargi sun taimaka aka sace kusan N3tr daga CBN. Jami’an tsaro za su fara farautar Adamu Abubakar, Imam Abubakar da Odoh Ochene a duniya.
EFCC
Samu kari