Matsin tattalin arziki
Jigon APC, Dakta Garus Gololo ya ce ba za su amince da ba shugaba Bola Tinubu takara a zaben 2027 ba. Jigon APC ya ce Bola Tinubu ya kawo yunwa Najeriya.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta kai buhunhunan shinkafa Katsina domin rabawa daga talakawan jihar da ke mazabu sama da 6,000.
Kalu Aja ya kawo shawarar karya abinci a cikin 'yan watanni. Idan ‘yan kasuwa su ka samu $1 a kan N2000, masanin tattalin arzikin ya ce abinci zai sauko.
Wasu kayan da ake shigo da su daga ketare za su rage tsada kwanan nan. Akwai kaya 60 da gwamnati ta cirewa VAT domin kawo saukin tattalin arziki.
Gwamnatin ƙasar Rasha ta musanta zargin hannu a zanga-zangar 1 ga watan Oktoba, 2024 da aka yi a Najeriya, ta ce ƙasashen yamma ne ke naman haɗa faɗa.
Dattijon Arewa Dakta Usman Bugaje ya ce shugaban kasa Bola Tinubu yana magana kamar bai san me ke faruwa na wahalar rayuwa a fadin Najeriya ba a halin yanzu.
An kwantar da wani matashi a asibitin mahaukata da ke Yola, jihar Adamawa bayan hawa dogon karfen wutar lantarki tare da neman Bola Tinubu ya sauka daga mulki.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa hukumar bincike da kula da zirga-zirgar ababen hawa (VIO) kwacewa ko kuma cin tarar masu ababen hawa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da wasu muhimman kudurori hudu ga majalisar wakilai da suka shafi sake fasalin haraji domin amincewa da su cikin gaggawa.
Matsin tattalin arziki
Samu kari