Kasar waje
Wani yaro dan shekara 13 ya ceci mahaifiyarsa da kannensa daga teku bayan ya yi iyo na tsawon awa hudu a Australia, Jami’an ceto sun yaba da jarumtakarsa.
Wani mai bara da ke kira Mangilal a kasar Indiya ya mallaki gidaje har guda uku, mota da abubuwan hawa masu taya uku da wasu makudan kudi a kasar Indiya.
Gwamnatin Amurka ta fitar da sunayen 'yan Najeriya 79 da Donald Trump zai maido gida Najeriya bisa kama su da manyan laifuffuka a fadin kasar Amurka.
Kungiyar ta'addanci ta ISIL ta dauki nayin kai hari kasar Nijar a akon da ya wuce. kungiyar ta saki bidiyon da ta yi magana da Hausa, Kanuri da Larabci a Nijar.
Kasar Amurka ta gargadi yan kasarta kan ziyartar Nijar a 2026, saboda tabarbarewar tsaro da ayyukan ta’addanci, tare da sabbin sharuddan tafiye-tafiye.
Shugaban Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya zargi kasashen Faransa, Benin da Ivory Coast da kai wa kasarsa hari a wani filin jirgin sama da ke Niamey.
A wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Aceh, Indonesia ta hukunta namiji da mace da bulala 140 bisa laifin zina da shan barasa wanda ya saba dokoki.
Hukumomin kasar Colombia sun tabbatar da cewa duk mutanen da ke cikin jirgin Satena da ya bata jiya Laraba, sun mutu a hatsarin da ya rutsa da su.
Shugabar hukumar NIDCOM, Abike Dabiri-Erewata ce jami'an gwamnatin kasar Turkiyya sun yi mamakin yadda tuntuben Tinubu ya dauki hankali a Najeriya.
Kasar waje
Samu kari