Kasar waje
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa idan aka ba shi zabi, ba abin da yake son kwacewa daga Iran kamar danyen man feturin da suke da shi.
Fadar White House ta bayyana cewa har yanzu Shugaba Trump bai yanke shawara kan batun tsagaita wuta ba, ya yi fatali da abubuwan da aka gabatar a yanzu.
Koriya ta Arewa ta daina tura makamai ga Iran kuma ta ki jajanta mutuwar Khamenei, a wani yunkuri na lallashin Donald Trump domin sasanci a yau Litinin yau.
Kaar Pakistan na ci gaba da kokarin ganin an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin Iran, Amurka da Isra'ila, ta gabatar da matakai 2 son samar da zaman lafiya.
Isra'ila ta kashe shugaban leken asirin Iran, Majid Khademi, a yau Litinin, 6 ga Afrilu, 2026, a wani mataki na kakkabe shugabannin rundunar IRGC a kasar Iran yau.
Amurka da Isra’ila sun kashe mutum 25 a Iran, yayin da Iran ta mayar da martani kan Haifa da kasashen Fasha a yau Litinin, 6 ga Afrilu, 2026 yau.
Iran ta harba makaman linzami masu tarwatsewa kan Isra'ila a haruffa uku daban-daban yau, inda wata tsohuwa ta ji rauni mai tsanani a Tel Aviv yau.
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Kasar Isra’ila da ke yaki a yanzu da Iran ta taba kai hare-hare a wasu kasashen Afirka a tarihi, ciki har da Sudan, Uganda da Masar, lamarin da ya shafi da tsaro.
Kasar waje
Samu kari