Kasar waje
Wata majiya daga Iran ta bayyana cewa tattaunawar sulhun da kasar musulunci ta fara da Amurka ba ta je ko'ina ba, har yanzu ana kan matakin farko.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasarsa ta taimakawa Iran wajen kakkabe suk wata matsala a mashigar ruwa ta Hormuz, ya yi fatali da bukatar NATO.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa kasar ta amince ta bude mashigar ruwa ta Hormuz biyo bayan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon.
Gwamnatin Burundi ta tabbatar da rasuwar ministan sadarwar kasar a wani hadarin mota. An ce an samu gawar Gabby Bugagaan masa rauni a kayi a cikin mota.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun IDF na Isra'ila sun ci gaba da farmaki zuwa kasar Lebanon duk da Amurka ta sanar da cewa ana cimma tsagaita wuta a yankin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta sauka daga matsayarta, ta yarda ba za ta kera makamin nukiliya ba, ya ce za a koma tattaunawa.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth ya yi ikirarin vewa hare-haren Amurka sun raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei kuma suna zargin ya nakasa.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa dakarunta sun shirya tsaf domin ci gaba da kai farmaki kasar Musulunci ta Iran idan har hanyar diflomasiyya ba ta cimma nasara ba.
Kasar waje
Samu kari