Jam'iyyar APC
Sanata Abdullahi Adamu, daya daga cikin masu takarar shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa ya ce tunda ya shiga siyasa a 70s bai taɓa fadi zabe ba, Daily Trut ta ra
Masu neman kujerar mataimakin shugaban jam'iyya na kasa za su biya Naira miliyan 10 yayin da sauran mukamai na shugabancin za su biya Naira miliyan 5 kowanne na
Bangaren mutanen dake kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa karkashin jagorancin Mai Mala Buni na Yobe, ya sake dawo da ikonsa a Hedkwatar APC ta kasa a yau
Hakan ne ya sa majalisar jihar ta bayyana kujerunsu a matsayin wadanda babu kowa a kai a zauren majalisar da ‘yan majalisar wakilai 15 na jam’iyyar APC suka hal
Babban limamin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasahen cewa jam'iyyar APC za ta hadu da kalubale gabannin babban taron ta.
Sanatan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Uba Dani, ya gargzaya Sakatariyar APC ta jihar Kaduna ya sanar da su shirinsa na neman gwamna.
Na kusa da shugaba Buhari, Sanata Abu Ibrahim ya ce Gwamna Fayemi da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ba za su iya tsayawa takara da Bola Tinubu ba.
Akwai alamu da ke nuna cewa jam’iyyar PDP na kokarin lallaba manyan tsoffin mambobinta da suka sauya sheka zuwa wasu jam’iyyun siyasa domin su dawo cikinta.
APC na shirin maka tsoffin mambobinta kamar irin su Saraki, Tambuwal, Ortom da Obaseki a gaban kotu kan sauya sheka zuwa PDP, tana so a haramta masu takara.
Jam'iyyar APC
Samu kari