Jam'iyyar APC
Tun baya sauke gwamnan Ebonyi, Dave Umahi daga kujerarsa, wasu daga cikin 'yan siyasar Najeriya sun fara shan jinin jikinsu ganin cewa sun sauya sheka su ma.
Jagoran APc na kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, a babban birnin tarayya Abuja yau.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya gargaɗi takwarorinsa na APC kan kalaman da wasu ke amfani da du game da rikicin shugabancin jam'iyyar APC dake faruwa
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi gaba kuma ta dawo baya, tace har yanzun gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ne shugaban dake jagorantar kwamitin riko.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta yi watsi da wasikar da hukumar zabe ta kasa INEC ta aike mata na cewa tana bukatar a sanar da kwanaki 21 akalla kafin
Gwamnan APC da aka ba da umarnin a tsige ya samu umarni daga wata kotu domin ya ci gaba da zamansa a ofis tare da mataimakinsa har tsawon kwanaki bakwai gaba.
Gwamna Mala Buni na jihar Yobe, Antoni Janar na ƙasa, Abubakar Malami da kuma gwamnan babban bankin Najeriya za su gana da shugaban ƙasa Buhari a can Landan.
A ranar Alhamis Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya ce ya kamata babbar jam’iyyar adawa wato PDP ta zagaya kasa wurin neman yafiyar ‘yan Najeriya maimako
FCT Abuja - Hukumar zabe ta kasa INEC ta yi watsi da wasikar gayyata zuwa taron majalisar zartaswa na gaggawa da jam'iyyar All Progressives Congress, APC..
Jam'iyyar APC
Samu kari