Daurin Aure
Wasu iyaye sun saka dansu a gaba saboda kin kawo budurwarsa gida taga iyayensa. Sun ga ya fara zama tuzuru, don haka watakila za ayi masa auren dole a gida.
Wani ango ya fuskanci wani cin amanar da bai taba tsammani ba yayin da matarsa ta koma ganawa da wani kato bayan aurensu. An gama amarya da kwarto bayan aure.
Mutuwa rigar kowa idan, ta zo dole a tafi, wata Allah ya karbi rayuwar wata amarya, Fatima Balarabe Haruna, kwanaki 35 bayan ɗaura mata aure a jihar Kano .
A wasu bangarori na kasashen duniya, dole sai saurayi ya bi budurwar da yake so ya aura don ta amince daga bisani sai ya nemi izinin iyayenta, amma abin ya sha
Rahoton da muke samu daga jihar Filato dake arewa ta tsakiya a Najeriya ya tabbatar da cewa an yi awon gaba da wata mai shirin zama Amarya awanni kafin aure.
An samu sabani tsakanin dangin amarya da ango kan wani lamari da ya taso cikin gaggawa. An ce iyayen amarya sun ta da bore bayan ganin yadda gidan ango yake.
Kamar yadda muka saba ranar Juma'a, Legit Hausa kan kawo fatawowi da tsokaci Malamai kan wasu mas'alolin addini da suke shigewa mutane kuma ake bukatan bayani.
Tsohon dan majalisar dokokin Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa ko kadan babu laifi idan mutum ya dage kan auren wanda suke a aji guda a rayuwa.
Wata amarya ta hana babbar kawarta halartan shagalin bikin aurenta bisa zargin cewa yan caba adon da yafi nata wanda zai kuma ja hankalin mutane fiye da nata.
Daurin Aure
Samu kari