Daurin Aure
Za a ji cewa wani Bawan Allah ya shiga halin ha’ula’i a sakamakon gano asirin matarsa, yana zargin cewa ta na bin wasu mazajen alhali ta na gidan aure, da yara
Fitacciyar 'yar jaridar nan 'yar Najeriya da ke zaune a kasar Jamus, Stella Dimoko Korkus ta kira Kemi Olunloyo ta lashe amanta kan wani batu, bayan da tsohon m
A yau Lahadi, 26 ga watan Yuni ne Mustapha Ado Bayero, dan autan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ya angwance da tsala-tsalan matansa guda biyu a Kano.
Eric LaBrie, matar da ta yi fice saboda soyayya da abubuwa marasa rai ta ce tana sha'awar Husumiyar Eiffel, irin sha'awa da ake yi wa mutum, rahoton The Cable.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cecekuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa cewa ta samu karin matsayi inda ta tashi daga mai aikin gida zuwa matar gida.
Bayan kwashe tsawon shekaru tana jira, wata mata 'yar Najeriya mai shekaru 52 ta hadu da abokin rayuwarta kuma sun shige daga ciki a wani kayataccen bikinsu.
Jarumi kuma mawaki a Kannywood, Lilin Baba, zai auri jaruma Ummy Rahab a ranar 18 ga watan Yuni da muke ciki, hakan ya kawo karshen jita-jitar da ake yaɗawa.
Mabiya shafukan soshiyal midiya sun cika da mamaki bayan bayyanar wani bidiyo inda amarya ta yiwa angonta budar kai sabanin yadda aka saba a al’adar Bahaushe.
Wani matashi dan Najeriya ya dauki matar sa baturiya domin gabatar da ita ga iyayensa kuma sun karbeta hannu bibbiyu, an kuma yi biki irin na al’adar Yarbawa.
Daurin Aure
Samu kari