Daurin Aure
Mai martaba Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, Ojaja II, na shirin sake angwancewa da tsaleliyar budurwa awanni 24 bayan ya auri Olori Mariam Anako.
Wata yar Najeriya ta tada kura a kafafen yada zumunta bayan bayyana cewa ita mutum ce mai al'aurar mata da na maza. A bidiyon TikTok din da ta saki, ta bayyana
Ooni na Ife, Oba Enitan Adeyeye Ogunwusi ya angwance da wata kyakyawar budurwa mai suna Olori Mariam Anako a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa.
Kotu ta aika mata gidan kurkuku bayan ta amsa laifin hallaka Jikarta da hannunta saboda kishi, za a cigaba da sauraron wannan shari’a a ranar 4 ga watan Oktoba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Mabel Oluwaninse Wealth ta bukaci mahaifinta da kada ya kuskura ya zo wajen daurin aurenta don ita bata da uba.
An yi babban dirama a Target Outlet a Las Vegas bayan wata mata ta shiga wurin ta bukaci masoyinta ya yarda a daura musu aure nan take. Matar tana sanye da tufa
Hassam Jimoh, wani magidanci dan shekara 55, Hassan Jimoh, ya nemi kotu ta kori matarsa Silifat Salawuddeen daga gidansa bayan ya sake ta amma ta ki tafiya
Ango Bassim ya gwangwaje amaryarsa Zainab Bello a yayin shagalin budan kan bikinsu. Ya likawa kyakkyawar amaryar tasa rafa-rafa na kudi yar dari biyar biyar.
Daga karshe an mika diyar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Fulani Ruqayya zuwa dakin mijinta Amir Kibiya bayan an daura masu aure a ran Juma'a.
Daurin Aure
Samu kari