Daurin Aure
Daga karshe wata budurwa yar Najeriya da ke auren Baturen Amurka ta hadu da mijin nata shekaru uku bayan daura masu aure ba tare da sun sanya junansu a ido ba.
Jama'a sun yi caaa a kan wani mai hoto bayan ya cafko kugun wata amarya a kokarinsa na koyawa angonta yadda za su yi tsayuwar daukar hoto, angon bai ji dadi ba.
Wata matashiya mai shekaru 30 da ta auri tsoho dan shekaru 80 ta shawarci yan mata da su auri tsoffi domin sun fi dadin sha'ani da iya soyayya da tarairaya.
Duk a shagalin bikin diyar sarkin Kano, Ruqayya Bayero, an gudanar da taron 'Lugude' inda mata rike da tabare suka sha daka tare da wakokin al’adu na aure.
A ranar 2 ga watan Satumba za a daura auren diyar maimartaba sarkin Kano, Ruqayya Aminu Bayero da angonta Amir Kibiya a masarautar Kano. An yi shagalin kamu.
A kalla mutane shida ne suka sheka barzahu washegari bayan sun halarci wani biki a kauyen Akutara dake yankin Adani a karamar hukumar Uzo-Uwani ta jihar Enugu.
Wani mutum mai shekara 74 daga Jihar Kogi mai suna Mallam Muhammad Awal, ya yi auren farko a rayuwarsa. Awal ya aure wata bazawara mai shekara 45, Malama Rahmat
Wani mai shirin zama ango mai suna Ruan ya gamu da ajalinsa a wajen daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa inda tsawa ta sauka a kansa ana tsaka da ruwa.
Daura, garinsu shugaba Buhari ya cika ya batse yayin da tsohon darakta janar na hukumar tsaron farin kaya, DSS, Alhaji Lawal Musa Daura, ya aurar da diyarsa.
Daurin Aure
Samu kari