Daurin Aure
Wani bidiyo na wata kyakkyawar amarya mai ji da tsawo ya haifar da zafafan martani a shafukan soshiyal midiya. Yanayin direwar amaryar ya burge mutane da dama.
Wani magidanci ma'aikacin gwamnati, Mista Onu, ya roki Kotun Kostumare tataimaka ta raba shi da masifaffiyar matarsa sakamakon babu sauran aminci tsakaninsu.
Wani matashi ya yanke shawarar goyo amaryarsa a kan babur zuwa wajen daurin aurensu inda bidiyon ya yadu a TikTok. Mutane sun ce hakan ya nuna soyayyar gaskiya.
Wani mutum a dandalin Facebook ya janyo cece-kuce bayan ya wallafa abubuwan da ya ke bukata mace tana da su kafin ya aure ta ciki sai mahaifinta na da kudi.
Wani ango da yaso birge amaryarsa tare da bayyana sabon salo wurin shiga wurin shagalin bikinsu ya bayyana a cikin akwatin gawa inda ya bar amarya baki bude.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da mamaki yayin da ya bayyana gargadi guda daya ga abokansa. Ya ce bai son a sake kiransa bayan karfe 7 na dare kowace rana.
Wani Matashin Najeriya mai suna Michael Boulos ya shirya angwancewa da Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Amurka ta hudu mai shekaru 28 a duniya a Girka.
Wata budurwa mai shirin aure mai suna Habiba Gado ta janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da sada zumunta yayinda ta saki hotunan 'Pre-wedding' dinta da saurayin.
An yada wani bidiyo na auren wani matashi, wanda aka ce ya auri mata biyu a rana daya. Ya bayyana gaskiyar ain da ya faru da kuma yadda aka juya labarinsa.
Daurin Aure
Samu kari