Daurin Aure
Wata matashiya wacce suka shafe shekaru 9 suna soyayya da sahibinta ta biya sadakin aurenta da kanta a madadinsa. Angon ya amince kuma yanzu sun yi aurensu.
Bidiyon wani ango da ya ba hammata iska tare da wani kan ya lika masa kudi ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun dasa ayar tambaya.
A jDelta an samu wani ‘Dan shekara 27, Emmanuel Sanwo-Olu ya baro aiki mai, domin yace shi fa mahaifiyarsa ta fada masa ba kowane mahaifinsa ba sai wani Gwamna/
Wata mata ta bayyana labarinta da yadda ta samu karama nan take, cikinta ya koma namiji a madadin mace da a farko tace tana dauke dashi inji binciken likita.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani a kan bidiyon wani biki inda ango ya tsaya tsaye kikam ko matsawa baya yi amarya kadai ke kidinta da rawanta.
majalissar dokokin kasar Indonesiya sun sanya dokar hana saduwa da mace kafin aure tare da rage tsauri kan ddokokin kasar na safarr miyagun kwayoyi a fadin kasa
Matsalolin aure na da tarin yawa, a wani bidiyo da aka wallafa an nuna tadda wata mata ta hana mai gidansa hutawa a wurinta saboda ɗan da suka haifa, ta hana.
Wata budurwa ta shawarci mata da su dunga amsa sakonni da ake aika masu a soshiyal midiya domin ita ta shiga daga ciki da saurayin da ta hadu da shi a Facebook.
Dan takarar kujerar sanata a jam’iyyar PDP kuma mijin jarumar fim din kudu, Ned Nwoko, ya zargi mazan kudancin Najeriya da jefa mata da dama a harkar karuwanci.
Daurin Aure
Samu kari