Daurin Aure
Wata matar aure a Abuja ta bayyana halin da take ciki kasancewar mijinta ba ya kwanciyar aure da ita ko kadan. Ta ce aure ba lamari ne na tuwo ba akwai kwaciya.
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TinTok ya ja hankali mutane da yawa yayin da wani bawan Allah a kan Keke Guragu ya miƙe kan kafarsa ya kama rawa da amarya.
Wata budurwa ta yanke shawarar rabuwa da saurayinta bayan ta gano sunan shi na gaskiya. Budurwar ta koka cewa sunan na shi yayi kama dana ƴan ƙauye a wajen ta.
Wata matashiya yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don nuna bakin cikinta a rayuwar aurenta. Matashiyar ta sha alwashin cewa ita da aure sun yi hannun riga.
Wata amarya ta gamu tsautsayi ana dab da a ɗaura mata aure. Amaryar dai faɗi ne ana sauran kwana bakwai biki inda ta karye a ƙafa. Duk da hakan tace a yi biki
Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.
Wata kyakkyawar sojan Najeriya ta koka kan rashin samun saurayin da tayi har yanzu duk kuwa da kyawunta. Tace samari tsoronta suke ji saboda aikin da take yi.
Wani ango ya nuna halin kirki na mutunta abota, ya ziyarci abokinsa wanda rashin lafiya ta hana shi zuwa wajen bikinsa a asibiti. Bidiyon ya ɗauki hankula sosai
Wata kyakkyawar amarya ƴar ƙasar Ghana ta samu wata gagarumar kyauta a wajen bikinta. Bidiyon kyautar da aka gwangwaje amaryar da ita ya ɗauki hankula sosai.
Daurin Aure
Samu kari