Dandalin Kannywood
A yayin da sauran jaruman Kannywood manya da kananan su suke ta faman tururuwa domin suje su bi umarnin shugaban kungiyarsu ta Kannywood a bangaren tace fina-finai, wato Isma'ila Na'abba Afakallahu, akan maganar da yayi ta cewa...
Ya buga misalai da yadda hukumar ta ba da umarnin cafke mai shirya fina-finai, Sani Rambo, mawaki Sadiq Zazzabi da kuma kamun da aka yi wa Sanusi Oscar a kwana-kwanan duk saboda kasancewarsu magoya bayan jam'iyyar adawa ta PDP.
Tsohon fitaccen dan wasan Kannywood kuma mawaki Adam A Zango ya bayyana cewa daga yanzu zai dinga sakin fina-finan sa ne a yanar gizo ma'ana YouTube domin masu kallo su je su kalla a ciki...
Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta dandalin Kannywood, Adam A. Zango, ya yi karin haske dangane da matakin da ya dauka bayan ficewar sa daga masana'antar makonni kadan da suka gabata.
Za ku ga jerin Masu ban dariyar da su ka yi fice a Duniya da irin tarin kudin da su ka mallaka. Mun kawo ‘Yan wasan ban-dariya 5 da su ka sha gaban kowa a dukiya a shekarar nan ta 2019.
Idan ba a manta ba kwanakin baya mun ruwaito wani labari da muka samu daga jaridar Dabo FM wanda ke nuni da cewa fitacciyar jarumar Indiya Shraddha ta wulakanta fitaccen jarumi Sarki Ali Nuhu a yayin da ya tura mata sakon murnar..
A irin wutar rikicin da ke cigaba da ruruwa a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, har yanzu ana cigaba da samun kace-nace a wajen mutane tun bayan lokacin da aka kama darakta Sunusi Oscar 442...
Duk wanda yake bibiyar abubuwan da suka shafi masana'antar Kannywood ya san cewa an sha wata badakala a 'yan kwanakin nan da suka wuce. Badakalar da aka sha din kuwa ita ce maganar kama wani babban mai bada umarni a cikin fina...
Kamar yadda labari ya iso mana, fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana'antar Kannywood da ma bukukuwa, Adamu Isah wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya zama Uba. Allah dai ya albarkaci Ado Gwanja da samun haihuwar diya mace.
Dandalin Kannywood
Samu kari