Dan Wasan Kwallon Kafa
Shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, ya isa kasar Spain domin cigaba da karbar magani dalilin raunin da yaji a lokacin da suka kara wasan karshe na cin kofin zakarun...
An gudanar da taron ne kafin a fara taron majalisar zartarwa, inda shugaban ya bayyana yan wasan a matsayin matasa, masu karfi a jika, don haka ya basu shawarar su yi amfani da damarsu wajen lallasa abokan karawarsu.
A Ranar Laraba Bukola Saraki ya kai wa Super Eagles ziyarar ba-zata tare da yi masu alheri. Shugaban Majalisar Dattawaya ba ‘Yan kwallon kasar da ke shirin barin gida gudumuwar kudi Naira Miliyan 18 domin samun karfin gwiwa.
Wani Lauya dan asalin kasar Misra ya kai karar Sergio Ramos da bukatar ya biya pam biliyan 1 sakamakon raunin da yaji wa shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, wanda...
Za ku ji cewa fitaccen ‘Dan wasan nan na Kasar Portugal Cristiano Ronaldo na shirin barin Kungiyar Real Madrid. ‘Dan wasan na kokarin dawowa tsohon Kungiyar sa watau Manchester United a karshen kakar shekarar nan.
Mutane na cigaba da nuna goyon baya ga wata takardar kara ta yanar gizo da ke neman a hukunta Sergio Ramos kan cewar ya ji wa Mohamed Salah ciwo da gangan. An kai karar Sergio Ramos kan cewar da gangan ya yi wa Mo Salah keta a was
Za ku ji yadda Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Nahiyar Turai karo na 13 a Duniya. A jiya da dare ne dai Kungiyar ta Real Madrid ta kafa tarihi a Duniya bayan doke Liverpool a Gasar Champions League da ci 3-1.
Jiya an tashi 3-2 tsakanin Kungiyar Atletico Madrid da Najeriya, Kungiyar Atletico Madrid ta zo Najeriya ta doke Super Eagles. Dan wasan gaba Fernando Torres ya nuna kan sa a wasan karshen da zai bugawa Kungiyar.
Sai dai wannan ba shi ne karo na farko da Pogba ya yi Umarah ba, don a shekarar 2017 ne ya yi Umararsa ta farko a kungiyar Manchester, bayan kammala kakar wasan shekarar. Sauran Musulmai da suke zuwa Umarah sun hada da Ribery, Ben
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari