Ni dan luwadi ne mai kudi - Inji Ronaldo

Ni dan luwadi ne mai kudi - Inji Ronaldo

Akwai babbar alamar da zata iya nuna cewa dan wasar Portugal da Real Madrid Cristiano Ronaldo yana yin luwadi.

Ana tunanin cewa Cristiano Ronaldo ya tabbatar da rade-raden da ake cewa shi dan luwadi ne bayan kwallo 3 da ya zura a wasar da kungiyar shi ta Real Madrid ta lallasa Athletico Madrid ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba.

An ce dan shekara 31 din ya samu dan sa bani da dan wasar Spain Koke inda ya furucin cewa Ronaldo dan luwadi ne, shi kuma Ronaldo ya maida martani a fusace cewa eh ya ji shi dan luwadi ne, amma mai kudi.

Ni dan luwadi ne mai kudi - Inji Ronaldo
Cristiano Ronaldo da Hadr

A shekara ta 2015, jaridar Daily sport ta Spain ta na cewa tsohon dan wasan Lisbon da Man United ana ganin shi yana zuwa gurin dan wasan kokuwa Badr Hari.

KU KARANTA: 

Rohoton na cewa Ronaldo yana hawa jirgi ya tafi kasar Morocco kusan sau 3 a sati, kuma yadda yanayin hotunan da suke yana saka mutane kokonto.

Ronaldo wanda yake shi kadai a halin yanzu  da namiji 1 wanda ya rabu da budurwar sa da suka yi shekara 5 suna tare a 2016 shi Irina Shaybak, Badr Hari shi ma kuma yana da yaya.

Daniele Riolo, mai aiki a gidan radiyon faransa yace Ronaldo yana daukar jirgin sa na hawa ya ziyarci abokin sa a kasar Morocco sau 3 ko 4 a sati dan su huta.

A baya a shekara ta 2010 Ronaldo ya taba goyon bayan kasar Portugal na yarda da auren jinsi.

Yace a matsayina na dan Portugal , ina kokarin sanin duk abunda ke faruwa a kasa ta, dole mu bari kowa ya zabi abunda yake so, saboda ko ba komai ko wani dan kasa yana da dama da yan ci a kasar sa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel