Babban bankin Najeriya CBN
Manyan bankuna biyu, First Bank of Nigeria da Guaranty Trust Bank, sun sanar da cewa ma'aikatansu a rassan ƙasar nan zasu fito aiki ranar Asabar da Lahadi.
Gwamnan bankin CBN ya girgiza yan Najeriya da dama yayinda wa'adi daina amfani da Naira ya kusanto. Yayind ake sa ran za'a dage ranar, ya ce sam ba za'ayi ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi kira ga babban bankin Najeriya da ta duba yan karkara ta janye wa'adin da ta shimfida na daina karbar tsoffin kudi.
A labarin da muke samo, majalisar wakilai ta kasa ta ce tabbas za ta kama gwamnan CBN idan ya gaza zuwa ko turo wakili domin sanin halin da ake ciki kan Naira.
Yayin da ake ci gaba da korafi game da sabbin kudi, gwamnan jihar Borno ya bayyana matakin da zai kawo karshen matsalar shigar da tsoffin kudaden banki a Borno.
Shahararren malamin addini, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa a yanzu ne za a fara shan wahala a Najeriya saboda muguwar shawarar gwamnan bankin CBN.
Majalisar wakilai ta kasa ta ce sam ba zai yiwu tana gani CBN ya karya tattalin arzikin kasa d a'yan kasa baki daya ba. Dole ta dauki matakin da ya dace kawai.
Miyagun 'yan bindiga a jihar Kaduna sun ki karbar tsofaffin kudi har N5.3 miliyan da aka kai musu na fansar jama'ar da suka sace. Sun ce sun kusa tashi aiki.
Da alamun za'a yi fito-na-fito tsakanin gwamnan bbabban bankin Najeriya CBN da mambobin majalisar dattawa kan kara wa'adin daina amfani da tsaffin kudin Naira.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari