Babban bankin Najeriya CBN
Tsohon karamin ministan ayyuka a Najeriya kuma shugaban SWAGA dake kudu maso yamma, Adeyeye, ya caccaki gwamnan CBN kan tsarin sauya fasalin takardun naira.
Yanzu muke samun labarin cewa, gwamnan babban bankin Najeriya ya yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da kudi ke kara ba 'yan kasa wahala.
Majiya mai tushe ta bayyana cewa, wasu bankunan jihar Ondo sun daina karbar tsoffin kudi duk kuwa da umarnin kotun koli kan a ci gaba da karbar kudaden kawai.
Lamarin da muke samu daga majiya mai tsuhe ya ce, wani fitaccen kantin siyayya a Abuja ya hakura da karbar tsoffin kudade yayin da kotu tace a ci gaba da karba.
Babban bankin Najeriya ya yi gum da bakinsa tun bayan cikar wa'adin da ya tsara 10 ga watan Fabrairu, lamarin da ya jefa da yawan yan Najeriya cikin ruɗani.
Wani dattijo ya fashe da kuka a cikin banki yayin da aka fada masa cewa ba zai iya kwashe kudinsa ba don siyan abinci don kashe yunwar jikinsa da siyan magani.
Gwamnan jihar Kastina, Aminu Bello Masari ya bukaci daukacin bankuna da yan kasuwa a jihar da su ci gaba da karbar tsoffin kudi daga wajen abokan harkarsu.
Babban bankin Najeriya ya gama duk wasu shirye shirye na cika aljihun yan Najeriya da sabbin takardun naira da sauya wa fasali kusan Tiriliyan ɗaya yau Litini.
Buba Galadima, jigo a jam’iyyar adawar nan ta New Nigeria People’s Party ya ce Gwamnatin Buhari ta tsige baffansa Hassan Albadawi daga mukaminsa kan canza kudi.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari