Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron jawo hannun jari da ake shiryawa a kasar Saudi. Kasar Saudi Arabia ta karbi bakuncin manyan ne a makon nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun manta Allah ne shi yasa matsalolinsu suka ki tafiya. Ya bayyana haka ne a wani taro a Abuja.
Kwamitin Mambobin majalisar dattawa kan basussukan gida da waje sun yi watsi da bukatar Shugaba Muhammadu Buhari na karbar bashin $700 million (N290billion).
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya kai ziyara kasar Saudiyya, inda ya yi aikin Umarah tare da wasu jiga-jigan gwamnatin da manyan 'yan kasuwan Najeri
A ranar Laraba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karasa Birnin Makkah da ke kasar Saudiya domin yin Umrah. Ya yi wa Najeriya addu'o'in tsaro da zaman lafiya.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a dakin taro na ofishin uwargidar shugaban kasa, Abuja a ranar Laraba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce sama da yara miliyan 12 na Najeriya,wanda mata suka fi yawa a ciki sun tsorata kuma suna tsoron zuwa makaranta a kasar nan.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce gwamnatin tarayya ta kashe sama da naira biliyan arba'iin da biyar kan shirye-shiryen tallafi daban-daban a Katsina.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya yi kira ga daraktan Adoration Ministry Enugu, Rabaren Father Ejike Mbaka da ya daina caccakar shugaba Muhammadu Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari