Gwamnatin Buhari
Shugaba Bola Tinubu ya ce ya gaji tattalin arziki mai rauni, wanda dole yana bukatar garambawul domin an shafe shekaru da yawa da matsalar kudi da tulin bashi.
Ministan tattali ya fadi tanadin da gwamnati tayi wa talaka a kan tsadar rayuwa. Wale Edun ya yi jawabi a lokacin da aka gayyace shi zuwa majalisar tarayya.
Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin hako mai a rijiyoyin Kolmani da ke tsakanin Bauchi da Gombe. Sanatan PDP ya ce an gamu da tsaiko a aikin, amma za a cigaba.
‘Dan APC ya zargi Muhammadu Buhari da kawo matsalar tattalin arziki. Magaji ya kawo shawara a tara masana tattalin arziki a tsara yadda za a ceto yankin Arewa
Socio-Economic Rights and Accountability Project ta ce dole a biniki bashin da aka karbo a baya. Muhammadu Buhari ne shugaban kasa da Najeriya ta ci bashin.
Sadiya Umar-Farouk da magajiyarta watau Betta Edu su na tsare a yanzu. Shake Ministoci 2 da EFCC tayi ya fito da Naira Biliyan 30 da aka nemi a sace a gwamnati.
Tsohon dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda aka yi garkuwa da wani shugaban makaranta a Koriga dake jihar Kaduna tare da kashe shi, ya bar mata 3.
Festus Keyamo ya fadi irin kudin da gwamnati ta kashe a dalilin barin hedikwatar FAAN a Abuja. Ganin an kashe Naira biliyan 1 wajen zirga-zirga ya sa aka koma Legas.
Festus Keyamo ya ce EFCC tana binciken kwangilar Nigerian Air ana gudanar da binciken laifi a yanzu. Ana binciken Hadi Sirika a kan kwangilar Nigeria Air.
Gwamnatin Buhari
Samu kari