Gwamnatin Buhari
Femi Adesina ya yi kaca-kaca da wasu fastoci a littafin da ya rubuta game da mulkin Muhammadu Buhari. A karshe gwamnatin Muhammadu Buhari ta kunyata malaman karya.
Femi Adesina yana cikin masu magana da yawun Muhammadu Buhari a mulki, ya ce sai da rashin lafiyar shugaban Najeriyan ta jawo bai san halin da yake ciki ba.
Tsohon mai magana da yawun bakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na dan takarar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya fadi dalilinsa na ziyartar Buhari.
Jirgin shugaban kasa ya kusa watsewa a hanyar kasar waje a 2015. Femi Adesina a littafin da ya rubuta kwanan nan, ya ce jirgin shugaban kasa ya ga tashin hankali.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ce Godwin Emefiele ya yaudari Muhammadu Buhari. Tsohon gwamnan CBN ya yi karya da sunan SGF ya samu Naira biliyan 5.3
Sule Lamido ya ce zargin da tsohon shugaban riƙon kwarya na jam'iyyar APC ya yi cewa idan PDP ta dawo mulki 'yan Najeriya za su sake shiga kunci ba gaskiya ba ne.
Wole Soyinka yana zargin an shirya makarkashiya tun farko kafin zaben domin a tabbatar da cewa ba ayi zabe ba. Farfesan ya ce saura kiris tarihi ya maimaita kan shi.
Sanata Shehu Sani ya ce yan Najeriya basa bukatar karanta littafin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari domin dai komai ya faru ne a kan idanunsu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai kori Godwin Emefiele ba daga mukamin gwamnan CBN ba, saboda bai gaya masa zai yi takara ba.
Gwamnatin Buhari
Samu kari