Jihar Benue
Sanata Rabiu Kwankwaso, Sheikh Isa Ali Pantami da Abubakar Bukola Saraki sun yi tir da kashe mutane sama da 200 a jihar Benue. Sun bukaci a dauki mataki.
A labarin nan, za a ji yadda Jama'atul Nasril Islam ta bayyana cewa lokaci ya yi da rundunar tsaron kasar nan za ya dauki matakin kare afkuwar rikici.
Wasu gungun matasa sun fito kan tituna domin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da matsalar rashin tsaro a jihar Benue. Sun bukaci ta gaggauta shawo kan matsalar.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya nuna takaicinsa kan harin ta'addanciɓ da waau 'yan bindiga suka kai a kauyen Yelwata. Ya sha alwashin daukar mataki.
Rahotanni sun nuna cewa kimanin mutum 300 ciki har da sojoji sun rasa rayukansu a wani mummunan haru da ƴan bindiga suka kai kauyuka 2 a jihar Benuwai.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani wurin da sojojin ke zama a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wasu jami'an tsaro na jihar Benue.
Rahotanni daga jihar Benuwai sun nuna cewa mutane 26 sun rasa rayukansu da ƴan bindiga suka kai hare-hare da tsakar dare a Makurɗi da Katsina-Ala a Benue.
Rundunar 'yan sanda a Benue ta kama wani matashi da ake zargi da yi wa mahaifiyasa duka da sanda har ta musu. Ya mata jina jina ne bayan sun samu sabani.
Yayin da wasu matasa ke zanga zanga a jihohin Legas, Rivers da birnin tarayya kan adawa da Bola Tinubu, wasu sun fito goyon bayan Tinubu da gwamna Alia a Benue.
Jihar Benue
Samu kari