Aso Rock
Za a samu labari cewa Gwamnatin Tarayya ta fara shirin cefanar da Asibitin Fadar Shugaban Kasa da wasu sassa da ke karkashin fadar gwamnatin ga ’yan kasuwa.
Femi Gbajabiamila yana shirin watsi da kujerar Majalisa a Najeriya, yana so a nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa a mulkin Bola Tinubu.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, nan ba da jimawa Tinubu zai koma rayuwa a daya daga cikin gidajen gwamnatin tarayya da ke cikin Abuja jinji jam'iyyar APC.
TSaffin shugabannin kasar Najeriya, sama da gwamnoni goma da ministoci, shugabannin hafsoshin soja sun dira fadar shugaban kasa domin halartan taron magabata.
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
A cewar jigon siyasa kuma tsohuwar mai fada a ji a APC, Aisha Buhari na daga cikin mutanen da ke hana ruwa gudu a fadar shugaban kasa. Ta bayyana ta yaya ne.
Gwamnatin tarayya ta musanta ikirarin El-Rufai na cewa akwai wasu a fadar Buhari da ke zagon kasa ga Tinubu.Yace Buhari ya mayar da hankali wurin zaben gaskiya.
Godwin Emefiele ya shiga fadar shugaban Najeriya a birnin Abuja. Gwamnan babban bankin kasar na CBN ya samu damar sa labule tare da Muhammadu Buhari da rana.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Aso Rock
Samu kari