Bayan zabtare albashin masu mukamai, hotunan shugaban kasar Ghana a Aso Rock sun bayyana

  • Bayan rage albashin maaikatan kasar Ghana da kashi talatin, shugaba Nana Akufo-Addo ya kai wa Muhammadu Buhari ziyara
  • A hotunan da suka bayyana, an ga shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da shugaban kasar Ghana a Aso Villa
  • A tsarin shugaban kasar Ghanan wasu masu mukaman siyasan ya zabtare musu kashi hamsin cikin dari na albashinsu don farfado da tattalin arzikin kasar

Aso Villa, Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Nana Akufo-Addo, shugaban kasar Ghana a fadar shugaban kasa a ranar Alhamis.

Wannan ci gaban ya zo ne kwana daya bayan da gwamnatin Ghana ta rage albashin ma'aikata da kashi 30 cikin 100 a wani mataki na dakile matsalolin tattalin arziki da yayi musu katutu.

Kara karanta wannan

'Yan Ta'adda Fiye Da 40,000 Sun Miƙa Wuya Da Sojojin Najeriya, DHQ

Yayin da yake jawabi ga manema labarai a wani taron manema labarai a ranar Alhamis, Ken Ofori-Atta, ministan kudi na Ghana, ya sanar da rage kashi 50 cikin 100 na kudaden da ake bai wa duk masu rike da mukaman siyasa da shugabannin hukumomin gwamnati, ciki har da kamfanonin gwamnati (SOEs), daga watan Afrilu mai zuwa.

Bayan zabtare albasi masu mukamai, hotunan shugaban kasar Ghana a Aso Rock sun bayyana
Bayan zabtare albasi masu mukamai, hotunan shugaban kasar Ghana a Aso Rock sun bayyana Hoto daga @thecable
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel