Anambra
Wasu bata gari da ake zaton yan bindiga ne sun halaka wasu mutane hudu ciki harda Kenechukwu Okeke, jigon jam'iyyar PDP a yankin Nodu Okpuno dake jihar Anambra.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi tayin afuwa ga yan bindigan da ke aikata ta'addanci a jiharsa, yave gwamnati zata taimaka masu su sauya.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki caji ofishin 'yan sanda a karamar hukumar Ihiala ta Anambra inda suka jefa abubuwa masu fashewa tare da kona shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ba'a gane su waye ba sun tafka ta'adi a hedkwatar yan sanda dake garin Ihiala, karamar hukumar Ihila ta Anambra da safiyar Laraba.
Tsohon gwamnan jihar Anambra ya ce ya gana da Peter Obi ido da ido, ya kuma shaida masa kada ma ya bata kudinsa, ba zai ci zaben 2023 da ake shirin yi ba badi.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kona gidaje mallakar Pascal Agbodike, mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar da kuma gidan wani babban basarake.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Ihiala jihar Anambra, sun kona gidan mataimakin kakakin majalisa da sarakunan gargajiya a yankin.
A Anambra Ma'aikata sun samu karin albashi, sannan Gwamna Charles Soludo ya bi ya rabawa kowa kyautar N15, 000 domin su yi shagulgulan bikin kirismetin bana.
Anambra
Samu kari