Aliko Dangote
Kamfanin Dangote Refinery ya sake rage farashin fetur daga ₦890 zuwa ₦825 kowace lita inda aka tabbatar da cewa a Lagos za a siyar da lita kan ₦860.
'Yan kasuwa da fitattun mutane sun tara wa Ibrahim Badamasi Babangida N17.5bn a yayin taron kaddamar da littafinsa a Abuja. IBB ya yi bayani a wajen taron.
Kungiyar ‘yan kasuwar 'Singer' a jihar Kano ta roƙi Aliko Dangote da mai kamfanin BUA su rage farashin sukari kafin Ramadan don rage wa talakawa wahala.
Aliko Dangote ya samu sabon matsayin cikin jerin masu kudin duniya, Ya dawo na 86 daga na 144 a duniya. Dangote ya shiga cikin masu kudin duniya 100.
Mai kudin Afrika, Aliko Dangote ya bayyana kalubalen da ya fuskanta yayin gina matatar mai da ke Legas. Ya ce da ya gaza karasa aikin da ya samu karayar arziki.
Bayan yada wani bidiyo a Najeriya, Kamfanin NNPCL ya karyata zargin cewa man fetur dinsa bai da inganci, yana mai cewa binciken da aka yi ba shi da tushe.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage farashin man fetur a wasu yankunan jihar Legas. Hakan na zuwa ne bayan Matatar Dangote da MRS sun rage farashin mai.
Dangote ya fara hada motoci samfurin Peugeot a jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya. Hakan na shirin kamfanin na zama jagora wajen samar da motoci a Najeriya.
Matatar Dangote ta rage farashin dizal zuwa N1,020 daga N1,075, domin taimakawa masana’antu da ‘yan Najeriya wajen rage tsadar rayuwa da bunkasa tattalin arziki.
Aliko Dangote
Samu kari