Aliko Dangote
Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa an samu saukin kudin shigo da litar man fetur daga ketare. Hakan na nufin za su iya daina sayen mai a matatar Dangote.
Kasa da watanni biyu bayan mutane sun fara samun rangwame, farashin man fetur ya kama hanyar komawa gidan jiya, matatar Ɗangote da NNPCL sun yi ƙari.
Wasu daga cikin gidajen mai a kasar nan sun fara gyara farashin litar fetur bayan matatar Dangote ta sanar da karin farashi, sannan an samu kari a duniya.
Matatar Ɗangote ta bayyana cewa ta yi rago sosai a karin farashin man fetur da ta yi a baya-bayan nan, inda ta fadi wuraren da za sane shi a kasa da ₦1,000.
Kungiyar kwadago ta yi Allah wadai da karin kudin fetur da aka samu a Najeriya. 'Yan kwadago sun ce hakan zai kara kudin mota da kudin kayan abinci a fadin kasar nan
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya nuna takaicinsa kan karin kudin man fetur da matatar Dangote ta yi. Ya ce ba a yi zaton hakan ba.
Sakamakon hauhawar farashin gangar ɗanyen mai a kasuwar duniya, farashin tataccen ɗanyen man fetur ya tashi a wuraren ƴan kasuwa bayan ƙarin da Ɗangote ya yi.
Matatar hamshakin attajitin ɗan kasuwar nan, Alhaji Aliko Ɗangote ya sanar da ƙarin da aka samu a farashin litar man fetur daga N899 zuwa a kalla N950.
Rahotanni sun bayyana cewa an samu karin farashin dauko mai daga rubunan ajiyarsu, wanda ya sa ake fargabar wannan zai jawo karin farashin fetur.
Aliko Dangote
Samu kari