
Ali Jita







Wasu daga ciki fitattun jaruman masana’antun nishadantarwa sun yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari muranar sake lashe zabe a karo na biyu. Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, ya bayyana jin dadin sa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abunda ya tattaunawa a ganawar da yayi da wasu yan wasa a fadar shugaban kasa. Shugaba Buhari ya gana da su Ali jita, Yakubu Muhammed, Tobi Bakare na Big Brother, Smal Doctor da sauransu.

NAIJ.com ta samu kuma cewa daga baya ne sai mawakin ya kuma dawo jihar Kano inda ya kammala karatun sa na Difloma akan harkar mulki da kuma a fannin na'ura mai

Fati muhammed yar asalin garin Adamawa ce, domin anan aka haifeta aka yaye ta Yola dake Adamawa. Ta fara fim tun tana yar shekara 14 aduniya. ta fara fitowa aci