Aikin Hajji
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan dalilin hana shi zuwa Saudiyya aikin hajjin 2025. Sheikh Gumi ya ce saboda matsayarsa kan siyasa ne.
Kotun kolin Saudiyya ya sanar da cewa za a fara duban watan sallar layya na 2025 a ranar Talata, 27 ga Mayu. Za a fara duba watan Zul Hijja ne domin bikin sallah
Malaman da suka shiga cikin tawagar NAHCON a Hajjin 2025 sun yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu addu'a a Madina. Sheikh Afini Abdulbari ya yabi NAHCON.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), ta ja kunnen mahajjatan Najeriya kan daukar abubuwan da suka bace yayin da suke gudanar da aikin zagaya Ka'aba a Saudiyya.
A wannan labarin, za ku ji DSS ta cafke mutum 4 da ake zargi da ta’addanci da garkuwa da mutane a Sakkwato da Abuja yayin tantance maniyyata Hajji.
Dakarun hukumar tsaron farin kaya sun kara samun nasarar damke wani jagoran dabar masu garkuwa da mutane a lokacin da yake shirin tafiya sauke farali a Saudiyya.
DSS ta kama Sani Galadi a Sokoto yana kokarin tafiya aikin Hajji. Ana zargin Galadi da garkuwa da mutane a Zamfara, kuma yanzu haka yana hannun DSS domin bincike.
Jami'an DSS sun kama Yahaya Zango, hatsabibin mai garkuwa da mutane a sansanin alhazai na Abuja. Jama’a na tambaya: me zai faɗa wa Allah kan ta'addancinsa?
NAHCON ta tabbatar da cewa mahajjata za su ci abinci mai tsafta da gina jiki, tare da tsauraran matakan sa ido da hana sinadarai da kayan da suka lalace.
Aikin Hajji
Samu kari