Aikin Hajji
Sanata Gbemisola Ruqayyat Saraki ta cika shekara 59 da haihuwa a karshen makon nan. Za ji adda Sanata Saraki ta biyawa mutanen da ba ta sani ba kujerun hajji.
Hukumar NAHCON ta ce alhazan Nijeriya za su fara yin kwanaki hudu a Madina kafin a fara aikin Hajjin yayin da jirgin farko zai fara tashi a ranar 15 ga Mayu, 2024.
Gwamnatin jihar Kano ta karrama makarancin Al-kur'ani mai shekaru 16 da kujerar hajji. Gwamnan jihar ya ce karfafa gwiwar yaron abu ne mai muhimmanci matuka
Kasar Saudiyya ta ce ta shirya tsaf domon fara karban mahajjata domin gudanar da hajjin bana. kasar ta fitar da sanarwar ne a yau Laraba da za a fara ayyukan hajjin
Duk da wa'adin da aka sanya ya wuce, wasu maniyyata daga jihar Filato sun roƙi hukumar alhazai ta ƙasa NAHCON ta taimaka ta karɓo cikon kuɗin na N1.9m.
Hukumar alhazaai a jihar Filato ta ce maniyyata 135 ne suka rasa damar zuwa aikin hajjin shekarar 2024 sakamakon rashin biyan cikon kudi akan lokaci.
Gwamna Inuwa Yahaya ya amince a baiwa kowane mai niyyar sauke farali bana a jihar Gombe tallafin N500,000 domin rage musu wahalar ƙarin N1.9m da aka yi.
Hukumar Alhazai ta kasa( NAHCON) ta sanar da yawan maniyyatan Najeriya da zau gudanar da aikin Hajjin bana a shekarar 2024. Ta ce sama da mutum 50,000.
Hukumar jin daɗin alhazan Najeriya NAHCON ta gargaɗi mahajjata su yi hattara da wasu mutane da ke neman su kara kuɗim hajji wanda hukumar ba ta umarta ba.
Aikin Hajji
Samu kari