Abun Al Ajabi
Wani matashi dan Najeriya mai suna Prince Okebulu Ndukwo Nkobi, ya shirya tsaf don auren kyawawan yan mata biyu a rana daya. Za a daura auren a watan Nuwamba.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wata matar aure ta kwararawa malalacin mijinta ruwa yana tsakiyan bacci. Bidiyon ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta gargadi yan mata a kan su nisanci saurayinta wanda ya siya mota a kwanan nan.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta saki hoton sakon da ta samu daga wani mutum da ya ce zai bata miliyan 1 a dare daya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno radadin da wani matashi ya ji bayan matashiyar da ya aikewa kudin mota ta ki ziyartarsa a gidansa.
Kwamishinan yan sandan jihar Lagas, Idowu Owohunwa, ya bayyana abun da ake ciki a kan binciken marigayi mawakin Najeriya, Ilerioluwa Aloba, wanda aka sani da Mohbad.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya ya hasko wata mutuniyar kasar Uganda da ta hadu da masoyinta da ya yi tattaki daga Amurka don ganinta a karon farko.
Wani dattijo dan kasar Ghana ya tabbatar da cewar soyayya bata tsufa. A cikin wani bidiyo da ya yadu, an gano shi yana shawo kan budurwa domin ta amshi soyayyarsa.
Wani sabon bidiyo ya nuno wata matashiyar budurwa tana kuka cikin dacin rai sakamakon rasa kudinta da ta yi a caca. Ta koka tare da yin danasanin abun da ta yi.
Abun Al Ajabi
Samu kari