Abun Al Ajabi
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta caccaki wani dattijo kan aike mata da sakonnin da basu dace ba. Jama’a sun yi martani a X.
Fitaccen malamin addini mazaunin Filato, Prophet Ritabbi, ya yi hasashensa na sabuwar shekarar 2024. Malamin ya hangowa yan Najeriya tarin wahalhalu.
Wasu iyali sun ziyarci katafaren gidansu wanda ake kan ginawa a kauye bayan an fada masu zai kammalu a watan Disamba. Sai dai abun da suka gani ya kunyata su.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Cif Sanya Atofarati ya kafa tarihi a kundin bajinta na Guinness bayan shafe awanni 120 ya na kallon talabijin a jihar Ekiti a yau wanda ya fara tun ranar Laraba.
Wata uwa ta yi ta maza inda ta tunkari wata kyakkyawar budurwa a madadin danta. Matar ta ga budurwa kuma ta shiga ranta don haka ta tambaya ko za ta auri danta.
Bishop Joseph Edoro na majami’ar ‘A Touch From Heaven International Ministry’ ya bayyana hasashe masu tayar da hankali game da mulkin Shugaba Bola Tinubu a 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake sanya yan Najeriya suna tofa albrkacin bakinsu bayan ya hana jami'an tsato dakatar da shi daga gaisawa da Okoya.
Wani mai amfani da tashar YouTube ya ce ya samu miliyoyi da daya daga cikin bidiyonsa da ya yadu kuma ya samu rmutum miliyan 9.7 da suka kalla a dandalin.
Abun Al Ajabi
Samu kari