Abuja
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya goyi bayan samar da 'yan sandan jihohi a kasar nan. Ya ce za a samu tsaro idan aka samar da su.
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai farmaki garin Dutse da ke babban birnin tarayya Abuja inda suka yi garkuwa da mutane 5.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa naira za ta ci gaba da tashi karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin wani hali.
Hukumar kula da kasuwar 'yan canji a Najeriya (NAFEM) ta bayyana cewa naira ta fado da kaso 1.38 a kasuwanni a jiya Juma'a 19 ga watan Afrilu a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi sabbin nade-nade a manyan hukumomi biyu a Najeriya da suka hada da hukumar SEC da Kuma NAICOM a yau Juma'a.
Yayin da darajar naira ke kara sama ba tare da saukar farashin kaya ba, hukumar FCCPC ta sanar da ɗaukar mataki kan 'yan kasuwa da kamfanoni masu kara kudin kaya.
Yayin da rikicin jami'yyar PDP ke kara ƙamari, wata kungiya mai suna PDP Reform Vanguard ta bukaci dakatar da Nyesom Wike da kuma tumɓuke Umar Damagun.
Yayin da hukumar EFCC ta zagaye gidan tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, Gwamna Usman Ododo na jihar ya yi nasarar sulalewa da mai gidan nasa.
Rahotanni na nuni da cewa wasu jami'an hukumar da ke yaki da cin hanci da rasha (EFCC) dauke da makamai sun mamaye gidan Yahaya Bello da ke birnin tarayya Abuja.
Abuja
Samu kari